Hausa Songs
Ali Jita – Aisha Kwankwaso Amarya
Ali Jita – Aisha Kwankwaso Amarya Mp3 Download
Fitaccen mawakin nan na Hausa wato Ali Jita ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna “Aisha Kwankwaso Amarya,” ya yi wannan wakar ne saboda bikin yar gidan Rabiu Musa Kwankwaso tare da dan gidan Mangal.