ALBUM/Ep
Ado Gwanja – Dama Nine EP 2024 Download Full
Ado Gwanja – Dama Nine EP 2024 Download Full
Fitaccen mawakin nan me yiwa mata waka Ado Gwanja ya saki wani sabon album dinsa mai suna “Dama Nine Ep” wannan album yana dauke da wakoki har guda 18 acikinsa kuma ya hada da manyan mawaka na hausa.
- Cikina
- Duniya Labari
- Jirgin Yawo Ft. Dj AB
- Dama Nine
- Ba Madara Ba Ft. Auta Waziri
- Son Zuciya
- Congratulation Amarya
- Aniyar Kowa
- Haye Haye Ft. Umar M Shareef
- In Zo
- Muna Nan Ft. Hamisu Breaker
- Rigaa
- Madara Ft. Danmusa New Prince
- So Ne
- Zaman Duniya
- I Like The Way
- Mata Ku Fito
- Gidan Duniya